Assalam readers kuyi hkr pages din ba accordling suke ba se kundingayi kuna duba numbers..
faty afreen
[9:34AM, 11/22/2016] : ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR' GATA 💅🏻
Na
The Novel writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
Dasuban allah mai rahama mejin qai..
BISMILLAH
1-5
Zaune take saman dining cikin shigar atamfa riga da skrt..Halimah!Halimah! da sauri wata budurwa tashigo palon ta nufi dining dauke da try a hanunta na abinci..Na'am hajiya kiyi hkr na kamalla..mtsw!!dan iskanci daga ki dafamin indomie shine zaki barni da yunwa...bazaki serving dina ba kin tsaya kina kallona kamar wata mayya😳😱
Mami ce tasauko tanufi dining din...Yar gatan daddy meyafaru ne?tanaganin mamy ta shagwabe fuska tana neman kuka.mami yinwa nakeji sosai tindazu nace halima tadafamin indomie se ynxu take kawowa kuma harnaji banason ci...wata uwar harara mamy ta watsama halimah...aikuwa tafara bata hkr ..kanta ankara taji saukar mari.dan ubanki so kike ki kace min yarinya?kiyi hkr hajiya...ita kuwa tana zaune tana kallonsu secewa tayi..kiwuce kimin sakwara daiyan egusi kuma wlhi kika dade zaki gane...mami ta nuna mata hanyar kitchen...jiki na rawa halimatu ta fita...
Asalinsu
Alh.Habibu hassan ham shaqin me kudi ne yanada mata biyu..haj.balaraba da haj.umma...haj.balaraba nada yara hudu..Umar.zainab.Aisha da kuma abubakar...haj.umma kuma nada yara uku..Haruna.kabir.Amina...
acikinsu dikkansu sunyi aure suna zama agida daya family house dinsu sedai haj.zainab wacce kemin alh.umar tai aure tana zama a garin abuja...alh.habibu ya rasu tare da matarsa haj.balaraba kan hanyarsu ta zuwa sokoto kasancewar asalinsu en katsina ne...Alh.umar nada yara uku..saifullah.saifan se auta safeena wacce kecewa yar gata...haj.zainab nada yara biyu...Aliyu wanda sukecewa yaya hydar kasancewar shine babba a family.se kanwarsa khajia..wacce ta girmi safeena da shekara daya..alh.haruna shikuma nada yara biyu mata...ummy da abeeda...
am sory tsayawa lissafosu wil take tyme aciki za afadi sauran.
Safeena takasance acikin gidan kyakyawa kowa shakkata yakeyi sbd kokadan batada kunya..iyayenta kuwa na goya mata baya sbd basason bacin ranta..yar'gata kenan bawanda besan halinta ba dan hk dik sunsha maganin zama da ita...kwata kwata bata shiri da kakarsu wata haj.umma...
sunfi shiri da haj.zainab itama kasancewar tana nesa dasu ba a family house din take zama ba..but intazo hutu tanada nata gefen..yadda kowa nada gefensa... masu aiki kuwa agidan ba aiya kirgasu kowacce da aikinta..
[9:34AM, 11/22/2016] : ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR'GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
6-10
cigaba
yau takama karshen wata anata gyaran gida kasan cewar yau haj.zainab da yaranta zasu zo..kowa da kowa na murna...yar gata kuwa tana dakin haj.umma a kwance..neman tsokana ne yake kaita gunta..sauran matan gidan kuwa kowa yakama aikinsa..mata uku ne suka nufi gefen haj.zainab wadda sukecewa mumyn abuja..kasancewar kowa agidan da side dinsa..suka nufi nata domin a gyara mata..da ummy yar gidan baba haruna.se iklima yar dakin mama amina..sai bilkisu yar baba kabiru....side din haj.umma suka nufa domin gaisheta...kowacce tai sallama anma ba a ansa ba..ummy ce ta nufo inda safeena take...yar gata kina jin muna sallama baki ansa ba..ko kallon inda suke batayi ba hnklinta nakan tv ..ajiyeni ku kayi dan in ansa muku sallama?dikka suka kalle junansu suna murmushi dan insa sabo sun saba..inna haj.umma?acewa iklima...mstw wlhi kundameni..tana dakinta..haj.umma najin hk tafitoh.meke faruwane?dik suka maida dubansu gareta tare da gaishe..kafin suka mike zasu fita..ummy ce ta juyo tana kallon safeena..yar gata bazaki zo muje agyara gidan dake ba?aka gaya miki ni yar'aikice?acewar safeena...suna jin tafadi hk suka fice abinsu..itadai bilkisu bata ce komai dan bata bukatar rainin ta kasancewar itace wacce yaya saifullah ze aura...wanan taron da za ayi ma..dan sa ranar bikinsu akeyi...side din mumyn abuja suka nufa suna gyarawa...kaiy wlhi zanso inga yaya hydar gashi soja innama ace ni xe aura😍..acewar ummy...kebanza yarasa waze aura se ke?acewar iklima ..juyi iklima tafarayi tare da fadin..ni nice yaya hydar ze aura
Biikisu dai kallonsu take kawai tana dariya.
⚜⚜⚜baby afreen
08130794468
[9:34AM, 11/22/2016] : ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR'GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
16-20
mumyn abuja ce ta fitoh daga mota tana kowa ya taru annata mata sannu da zuwa khadija ma tafitoh da gudu ta rungume su bilkisu..nanfa kowa yadinga musu sannu da zuwa..dakin haj.umma suka sauka..ansha hira sosai...haj.umma ta kalle mumyn abuja...zainabu banga mijin nawa ba ..batare kukazo ba?wlhi kuwa haj. yana gun aiki ankirasu se jibi zezo...allah sarki allah yakaimu..mami ce tashigo itada su bilkisu da abeeda kanwar ummy dauke da kayan abbincin da akka dauka..yaya khalil ne zaune wanda shine yaro ga baba abubakar jika na uku agidan..yakarba kayan dafa hanun mami yakarasa dasu ciki...nanfa aka gaisa...mumyn abuja ta kalle mami.mami inna yar gata ne banganta ba..khadija ta amsa da nima tin dazu nake dubata banganta ba..murmushi mami tayi tare da fadin..tanacen nabarota zata shiga wanka..khadijace tamike tare da fadin bari na dubota...tana fita yaya khalil yabi bayanta..daga bisa alamu ita dashi suna dasawa😍...sun taba hira bayan fitarsu kafinta nufi side din mami ..dakin safeena tashiga...suna ganin junansu sukai ihu tare da rungume juna..dayake jininsu ya hadu ba laifi...
nanfa aka shiga hira...sunata dariya..kafin tamata rakiya side dinsu..tana zuwa ta rar da mumyn abuja hartaje.. iklima na zaune kusa da ita ..adole anna kamun kafa ga sirika..tana shifa tafada jikin mumy..aikuwa sunsha hira sosai tabata tsarabarvsu chocolate data kawo mata...daki suka nufa ita da khadija tabata riga da wando data siyomata..tayi murna sosai..suna cikin hira safeena tace..ke wai damana kina da yaya?ehmana yaya hydar ba..ai jibi zaizo insha allah..zanso ingansa kyakyawa ne kuwa?deeja tayi dariya kefa akwai banza ai shine kyakyawan gidanan fa..cab allah yakaimu..hira sukayi sosai..kankace me bacci yadaukesu dikka..
⚜⚜⚜baby afreen
08130794468
[9:34AM, 11/22/2016] : ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR'GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
21-25
Zaune mami take yar gata na kafarta..mami kinsan meye?a a sekin fada..wai dgsk ya saifullah bilkisu ze aura?ehmana baki sani ba nan da kwana uku ma za asa rana..oh shiyasa naga tanafaman shan qamshi sekace wata agwagwa...karfa ki kuskura kice zaki nemeta da tsokana tam..ba ruwana da ita ai mami..shikenan jekiyi wanka zaki rakani wani waje ...owk mami na..mekewa tayi tanufi daki wanka tayi taci kwalliya cikin wata doguwar riga blue...rigar ta fitting dinta sosai..dayake safeena ma kyakyawace gata da dimple ita dai ba fara bace cen but da dan haskenta daidai..gata da gashi bakadan ba..dik agidan tafisu gashi..gata bata da wani tsayi sosai..tagyara jikin ta sosai tayi matuqar kyau..wanda ko maqiyinta yaganta seya yaba..rolling tayi da gyalenta fari..tasa takalmi fari ta dauki side bag dinta fari me kwalliyar blue ajiki.mami ta muje...owk daman nashirya ke nake jira..kinsan ykmt mudawo da wuri yau yayanku ze dawo?wanne kuma?hydar mana..tabe baki tayi da halin ko inkula..mota suka nufa takarba key hanun driver kasancewar ta iya driving zata tuka motar..yaya abdul ne ya shigo shikuma dakin baba abubakar yake kani ga baba umar wato dady..ah yar gata se inna hk?zankai mami ta anguwane..tana inna?tana cikinmotar..ok..leqawa yayi suka gaisa ya dago ..yar gatan momy kinganki kuwa?kamar a london...ai kuwa baki har makka gun yar gata ance tayi kyau..murmushi tayi tamasa godiya kantashiga motar..megadi ya bude musu ..
suna isa inda zasu a kofar gidan ta tsaya tafaka...mami ta fitoh..bazakizo muje ba?a a..jeki kawai zanje wani guri indawo...ok adawo lfy..mumy ta nufi cikin gidan ita kuma taja motar ta tafi...
tana tuqinta ahnkli akqn titi tanajin waka..seji kake qwqqqqqq...ta bigi wata motar wani santalelen saurayine kyakyawa ya fitoh ya nufota.
fans gues woe is dat?😜
⚜⚜⚜baby afreen
The Novel Writter✍🏻
[9:34AM, 11/22/2016] : ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR'GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
11-15
Wlhi kuna bani dariya yaya hydar din ma daqila be sanku ba..acewar bilkisu.iklima ta kwashe da dariya..sha kurumin ki zesannine inyazo ai...ummy ta juya yana kallon iklima allah ke wawuyace bakiga nafiki kyau ba?ko bilkisu?harara iklima ta doka mata hk daisuka cigaba da hirarsu.
cen dakin haj.umma kuwa yau ba kamar kullun ba yau dasauki suna xaune harda hira..
yar tsohuwa dama ina so in tmbyk...meyafaru kuma sarkin surutu?acewar haj.umma..dama innaso in tmbyk mumyn abuja dama tanada wani yaro ne banda khadija?eh akwai hydar shine jikana nafarko acikin gidanan dik shine babba...dikshine yayanku...oh ya akayi ban sanshi ba?hm kina mamutane rashin kunya taya za ayi kisanshi...ai zozo ya gyara mana kene kan ya tafi...cabdin wlhi be isaba..kuturu...kinga mani yinwa nakeji..tashi tayi tafita tana tafe tana kunkunai.har ta isa palo...mami yinwa nakeji...yi hkr kozakici cincin ne...kuka tafarayi cikin shagwaba ni cuscus nakeso...mami tahau rarrashimta tana kiran halima daidai halima tashigo yaya saifullah da yaya saifan suka shigo atare suna hira..halima kije kidafama yar gata cuscus..mami harda hanta..toh kinji maza awuce..jiki na rawa halima taba palon...saifan ne yafara mgn..haba mami ana shgwabar da yarinyarnan dayawa..ga en uwantacen sunata aikiamma ita tanan...saifullahi ya dubi saifan yayi murmushi...kabar wahalar da kanka danbajinka zasuyi...kuwuce dan allah karkusawa yar gata ciwon kai..dik suka sakibaki suna kallonsu...ita kuwa seta qara langwabewa tana wata sabuwar shagwabar zata sha ice cream.har mami ta juyo garesu alamunzata ce su siyo mata..suka fice dasauri..kowa yana wlhi ba abinda zesiyo mata😀
⚜⚜⚜baby afreen
The Novel Writter✍🏻
[9:34AM, 11/22/2016] 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR' GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
56-60
Ai kuwa tana shiga hall din kallo ya koma gareta...kamar itace amaryar..cikin wani material pink da fari gasji fuskar tasha makeup...dik wanda ya ganta agurin se ya yaba..ai kuwa tashiga tasamu wuri daga gefe zauna...sewani shan kamshi take kusan rabin mutanen dake gurin hanklinsu na kanta har matan ma..wasu matan harda kishi...(nikam banayi sbd nafita kyau😀)lol!!
ya hydar na daga gefe yanata kallonta wani haushi yakeji wanda shi kansa ya rasa na mene...
deeja ce ta nufi gunta ...yar gata ya akayi naganki kinwani zauna anan kekadai?kinga yadda kika hade kuwa?murmushi tayi ta mike muje nikam inga yayana.janta tayi suka nufi gun..ta gefen da iklima ta zauna suka wuce.suna hada ido iklima ta harareta..tsaki yar gata taja tare da taka mata kafa ta wuce tana murmushin mugunta..dik abinda akayi akan idon ya hydar akayi...
angama dinner an watse kowa ya nufi gida..yau deeja ta kurawa tayi yar gata seta kwana a side dinsu..mami bata so ba amma ba yadda ta iya dan batason nisa da yar gatan ta..
kowa yayi shirin kwanciya an kwanta deejata fara tari..safeena ce ta mike domin debo mataruwa a water despenser dake palo..kasan cewar palon da duhu..bata ankara ba se ji tayi tayi karo da mutun ihu taso yi se ya toshw mata baki .kamshin turarensa ne yasa taganeshi..ja da baya tayi tana fadin meye kuma?matsowa yayi kusa da ita yaja gashin kanta dayake batasa dan kwali ba...meyasa kika taka iklina?haba ya hydar dan budurwarka ce shine zaka dinga min hk?ai itaceta harareni...jan gashinya kara ai innace yayarkice ko?kuka tafarayi tana basa hkr ..dakyar ya saketa ruwan da bata diba ba kenan ta koma dakin.kan taje ma deeja ta koma bacci...busar da isaka tayi tahaye gado ta kwanta...
⚜⚜⚜baby afreen
decdicated to
🎄baby mijinta🎄
🎄⚜⚜🎄
[9:34AM, 11/22/2016] : ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR'GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
26-30
tana ganin hk tafitoh hade daure fuska...mallan meye hk kawani tsayamin agaba..kallonta ya tsaya yi ..oh allah me iko aransa yake tunani wacce irin yarinyace hk kyakyawa kamar ita ta qera kanta..kai mallan bakajinane kadauke min motarka agabana..kwasheta yayi da mari..bakiga me kimin bako?kinfasamin fililan mota..dafe kumatunta tayi..harwani stars take kallonba zata tuna karshen wanda ya mareta ba..segashi wannan gajan ya mareta..wlhi allah ya isa ban yafe ma kuma wlhi se abbana yaramamin .duban sa nayi nikam dakyau ashe ya hydar ne😱...shknan tawa t
yayanta rashin kun.dafe cikinta tayi tahau ihu ta kwanta akasa tana fadin wayyo allah ze kasheni..dadyna mami ta wayyo nashiga uku.ai kuwa kan kace me mutane suntaru.tafara fadin ya nausheta aciki...ze kashe mata yaro.shikuwa sake baki yayiyana kallon ikon allah..nanfa mutane suka dinga basa rashin gsky dik sa mamaki ya hanasa cewa komai..hk yaja jikinsa ya nufi mota yana waiwatan cike da mamakin rashib kunya irin nata.ga sawun hanunsa da ya mareta kwance afuskarta..suna ha ido ta masa gwalo.ta mike tana qunqunai kamar tana kuka tashiga motarta..janmotarsa yayi ya bar gurin be zarce ko inna ba se gida..ita kuwa gun mami ta nufa dan bata samu zuwa indazata batana zuwa ta iske mami nakokarin fitowa ta gaida haj.talatu kawar mami kafin suka nufi mota.mami se kallan fuskar safeena take...yar gata meyasami fuskarki ne wayatabamin ke?nan danan ta shgwabe fuska...mami wlhi wani dan iskane kawai dagana bugi motarsa bansani ba shknan ya mareni...ya mareki😳?eh mami karki damu ai naja masa sherin da har dukan tsiya aka masa(kunji fa wau har dukan tsiya aka masa)mami kan ranta ya baci..meyasa baki kirani ko dadyn ki fa?sory kar ki damu zan gasa wurin..
⚜⚜⚜baby afreen
decdicated to
🎄baby mijinta🎄
🎄⚜⚜🎄
[9:34AM, 11/22/2016] ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR' GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
51-55
iklima kuwa ta qudiri niyyar seta sace zuciyar ya hydar tin kan yafara son yar gata..baxata iya jure rabuwa dashi ba..balle madata ganshi ya kara wani kyau...itakam a ynxu neman mafita kawai take..wata shawarace tafado mata akan tadinga ziyarar gidansu kullun kuma indai yana guri tadinga zuwa suna hira har su saba..murmushi tayi ta mike tafita tare da share hawayen fuskarta...
Washe gari tinda safe iklima tagama abubuwanda zatayia side dinsu ta nufi side dinsu deeja..mumyta tarar a palo tana kallon BBC...har kasa ta tsugunna tagaidata..kafinta samu wuri ta zauna..hira suka farayi har deeja tafitoh.can sai ga hydar ya shigo shima farin cikine ya lullube ta.ai kuwa sunsha hira ya saki jiki da ita sukayi hira sosai tindaga ranar suka dan saba balaifi..hkn ita kuma na birgeta sosai..
abu ba wuya yau aka fara hidimar bikin ya saifullahi..dinner ake dashi..kowa yayi kwalliya..ansa anko amma yar gata taqi sa ankon..dinkintavtayi dabanme shegen kyau dagani an kashe masa kudi...kowa agidan anna ta shirin tafiya wani guri da ake cewa motel dan gabatar da dinner..kowa ya tagifi amma abbar ta abba itace karshen fita daga gidan...har anfara lkcin data je gurin..ai kuwa tana shiga hall din kallo ya koma gareta
⚜⚜⚜baby afreen
08130794468
[9:34AM, 11/22/2016] ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR' GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
41-45
daidai ta kai kfar palo taci karo da wani...ya khalil ne...murmushi tayi tare da ja baya tana huci..kanwa inna zuwa ne hk?yaya gun khadija zanje.ok toh dazu ma ake zancen ki zanfita nikam.fita tayai ita kuma tashige ciki dakin deeja tashiga kasan cewar bataga kowa a palo ba..tana shiga ta tarar da ita ta idar da sallah...ke deeja sallah mece kikeyi?kaekicemin se ynxu kike la'asar?kedai bari kawai bacci nayi na mkra..nanfa sula shiga hira...kewai inna ya hydar din ne?innaga yana dakin sa ko gun mumy...toh muje kirakani...nanfa suka nufi dakin mumy..kwance take tana karanta wani littafi na addu'o'i.gaisheta safeena tayitazauna kusa da ita..feena yaakayi ne?tindazu banganki ba..wlhi mumy mami ta nakai anguwa..ok ...mumy inna ya hydar ne?acewar deeja...yafita ai dazube dawo ba..hira suka taya momy kafin sukanufi dakib sukagabatar da sallar magrib suna idarwa..ta mike.kinga tinda be dawo ba nizantafi ...hanyar kofa tafita...ke kijra nasan ya kusa dawowa..a a.nikam bude kofar tayi tafice...ta na isa kofar palo ya hydar ya turo kofar...tsayawa sukayi suna kallan junansu cikeda mamaki da hannu tanunasa kai👉🏻😬kaine ka mareni ranar wlhi sena rama..tadaga hannu ya riqi hanunta tare da wanka mata mari akuncinta...ke harkin isa?ni ba tsaranki bane..faduwa kasa tayi tafara ihu tana birgima akasa ...mumy da deeja ne suka fitoh da gudu sukayi kan ta...yar gata!yar gata meyasa meki...shikuma ya lula duniyar tinani kardai itace gar gatan da ake fada...mgnr mumy ce tadawo dashi daga tinaninsa...meka mata son?tindazu tana dokin dawowarka amma daga haduwarku se hk?meka mata?ita kuwa uwar garin se kuka take tana fadin wlhi sena fadawa mamita waiyoo dadyna dakyar momy ta rarrasheta se fada take masa....tmbyta mami tayi fadamin me yamiki..juyawa tayi ta kalesa hade da harar shikuma mamaki yakmasa yadda momynsa keta tarairayata..juyowa tayi ta kalle mami riqe da cikinta..
kubiyo ni kuji yau kuma mezatace ya mata..😀
⚜⚜⚜baby afreen
decdicated to
🎄baby mijinta🎄
🎄⚜⚜🎄
[9:34AM, 11/22/2016] ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR' GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
71-75
Dik suka maida dubansu garesa..abba iklima fa kace?haba mumy kemafa kinsanba syyy muke ba..basan ta nake ba..banasonta...mumy da mami dik suka rude sukayi kansa suna basa hkr..batsaya yabi takansu ba yayi waje..ita kuwa uwar garin kuka take..huci yake kamar zaki ya cinkaro yayi da yar gata ..tsayawa yayi yana kallonta can kome yatuna azabure ya bar gurin ya nufi motarsa...safeena ciki tashiga..taga alamun hnklinsu atashe yake..mumy ce taike tare da fadin..gsky alh.banyarda amasa dole ba tinda baya sontata hkra kawai..mami ma ta yarda hkn..ita kuwa turus ta tsaya watoh dama dul rawan kan da iklima takeyi basanta yake ba..amma anji kunya..murmushi tayi daidai nan suka hada ido da iklima ai kuwa ta fuske ta na harar ta...juyawa tayi ta fita...iklima kuwa dik ta qulu tana da tabbacin inbasa a baakan yargata ne yace baya sonta kuma dole tayi maganinta...hk aka watse akan an kyalesa ya kawo wacce yakeso ita kuma aka bata hkr...
Hydar ma fita gidan wani abokinsa salim ya mufa..salim yanada mata da yaro na miji wanda sukecewa young hydar shima soja ne...tare suke zuwa hutu..wanan karon ma tare suka zo...
shiga yayi gidan ya paka motarsa ..ya nufi palon young hydar ne ya bude kofar ..daukansa yayi cik yana masa wasa kasan cewar yanada son yara..suna wasa salim ya fitoh.ahh uncle hydar da young hydar ne?dikkansu sukayi dariya ka zauna...amina ce watoh matar salim ta fitoh ahh..uncle hydar kaine a tafe...nanfa suka gaisa ta nufi kitchen..sukuma suka fara hira..nanfa ya fada mishi kaf abinda ya faru...salim yayi murmushi..toh kaima hydar in banda kai taya za ayi ace kamarka baka da mata..kuma ga kaninka har yayi aure?hydar ya nunfasa tare da fadin.mace daya ce nakeso salim kuma nasan bazata taba yarda ba...waceve?safeena...😳yar gata fa kake nufi👉🏻...cabdin kadauko wa kanka ruwa cabdi..tph iya iklima ya zakayi da ita?kai dallah shareta..daga kawai taga inna sake mata seta ce tana sona..ai kuwa andena daga ynxu..ynxu dai fadamin taya zan bullowa safeena..kawai kadaure ka fada mata ..inta qi kuma matso da kunen ka kaji..nanfa suka yi magn amma sam banji ba me sukace ba..murmushi sukayi dikka..lkcin amina ta shigo dauke da kulolin abincin..ta dire musu nanfa suka hauci suna hira..young hydar se damunsu yake dasurutu..
⚜⚜⚜baby afreen
[9:34AM, 11/22/2016] ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR'GATA 💅🏻
Na
The Novel writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
76-80
iklima kuwa tinda tabae gurin ba inda ta zarce se gidan kawarta faridah.nga hawaye shame shame a fuskarta...dakin faridah ta nufa kasancewar batasamu kowa ba a tsakar gida ba...Faridah tasa mu kan gado ta baje kolin ta se shafe shafe take adole anna kwalliya😜..kangado iklima ta fada tana kuka me cin rai sosai..faridah ta cika da mamaki ganin yanayin kawarta...kawata ya akayine naganki hk?shiru tayi ta cigaba da kukanta..faridah data lura seta shareta itama tacigaba da harkar gabanta...sanda tayi kukanta me isarta kafin ta dago rinanun idanunta...faridah!!faridh dagowa tayi ta kalleta..har kin gaji da kukan banza mara aikin yi?hmn faidah ya hydar tsabar iskanci yace baya sona😪...zaro ido 😳 faridah tayi tare da fadin baya sonki fa kikace..tog wayace yana so?.bece kowa ba tukunna amma nasanxancen bazewuce yace safeena yakeso ba..wacece safeena kuna?yar gata mana...mtsw!!toh tinda yar uwarkice base hkra ki bar mata ba..😳😱jar uba in bar mata fa kikace?mikewa tayitsaye afusce farida ta bita dakallo ..toh meye inkin bar mata innace kanwace gareki?ke tsaya kiji wlhi ya hydar nawane nini kadai.be isa ya zama nata ba....murnushi farida tayi tare da da fadin toh ynxuya kikeso ayi?juyowa tayi cike da zumudi...tare zama gefen gadon.kawai yar uwa so nake koma meeye ayi nikan ya soni..ya aureni.murmushin mugunta sukayi suna kllon junansu...
Ya hydar ne ya shigo side de dinsu..mumy ya gani tsaye a palo turus ya tsaya cikevda mamaki ..amma se ya fuske ya nufi dakinsa mumy na ganinsa ta ambaci sunansa...Hydar!SON..tsayawa yayi shiru batare da ya juyo ba...
⚜⚜⚜baby afreen
decdicated to
🎄baby mijina🎄
🎄⚜⚜🎄
[9:34AM, 11/22/2016] ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR'GATA 💅🏻
Na
The Novel writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
86-90
mumy kam sun isa abuja lfy sun shiga gida...masu aikin gidanne suka kwashi kayansu izuwa ciki..kowa side dinsa ya nufa..yana shiga ashiga side dinsa daki ya nufa kasancewar harda palo..watsa ruwa yayi ya gabatar da sallah...kafin ya fada kangado ya kwanta tinain safeena kawai yake yi yana murmushi..cen deeja ce ta fado masa arai toh meyasa mumy ta barota acen?mikewa yayi ya nufi side din su mumy watoh main house din gidan..dan kareren palo ne me dauke da kayan alatu iri iri..anka shewa gidanan kudi gashi upstair..se wanda yagani..yana shiga palon mumy da dadyya tarar zaune suna hira.hassana kuma watoh me aikin gidan se faman shirya abincin take akan dining...gaishe dasu yayi inda dady ya masa sannu da hanya.dining suka nufa domin cin abinci..mumy meyasa aka baro deeja acen?ih sory ban fadama bako?zasutaho ne ita da safeena...ita da safeena?😳ya maimaita cike da mamaki..murmushi yayi yacigaba da cin abicinsa bayan mumy ta amsa da eh.dikkansu sin lura da yanayinsa amma se suka share...
can kuwa iklima ta sanar da kawartaabinda ke faruwa..ke wlhi banza ce kamata yayi ace da kin bita sadda ta tashi tafiya..ynxu abinda zaayi shine ki bari se bayan sun tafi se ki kirata kice mata kina sonzuwa...iklima ta amsa da toh..akan anjima zata shigo gidan su..katse wayartayi tanadariyar mugunta..
misalin karfe 8nadare deeja da yargata sunata shiryeshiryen tafiyada safe ..suna cikin shiri ne mumy ta shigo dauke da glass cup me nutrimilk ahanunta mika musu tayisuka dauka..nanfa aka fara hira safeena kam shagwabase inda wutata kare mata...acewar mami gwara abart tatayi sbdzatayi kewarta...
*****washe gari*****
wani saurayi naga ya shirya cikin uniform dinsana sojoji..yasha kyau ba kadan ba..hydar ne dana dubi fuskarsa hm nace dole su iklima amutu dayawa irin wanan kyau hk..😜...
fitowa yayi daga side dinsa dauke dawata karamar jaka takaya..side din mumy ya mufa ya gaidata sukayi brk fast..nanfa ya mike da zumar tafiya nanfa mumy ta sanar masa ..son yaufa su deeja da safeena zasuzo
[9:34AM, 11/22/2016] ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR'GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
81-85
kayi hkr son! banso hkn ya faru ba.anma ai baza anma dole ba..juyowa yayi ya kalle mumynsa ita kanta har ya bata tausayi..rungumeta yayi yafara kuka nanfa dakyar ta rarrashesa ta kwantar da shi a saman kafarta sun danyi hira sosai kafin tamasa rakiya har dakinsa..kan ta nufi nata ta kwanta...
Yau ann washe gari mumy zasu koma abuja ya hydar kuwa annata kiransa ya koma aiki..amma son ganin abin kaunarsa ya hanasa tafiya...kullun da safe in bata shigo ba..ze nufi side dinsu...amma ita kan banda rashin kunya ba abinda take masa tinda zuciyarsa na kaunarta..
mumy ce da mami suke zaunea side din mami suna hira sosai.mami gsky ykmt abani aron yar gata mu tafi tare tinda dai ba mkrnt take zuwa ba..se islamiyya in munjecen kuma se sudinga zuwa tare da khadeeja.mani ta nunfasa dan ita agsky bata sonyin nisa da yar gatanta..mumyta lura sarai da yanayin mamy ya cenxa anmaseta fuska..bkm amma da anbatta sedazodaga baya. bkm zan barta da khadija se su ta ho tare.
daddare mumy ta nufi dakin khadija ta sanar mata yadda sukayi da mami murnafal azuciyarta...hk zalika mami ta sanar wa yar gata..itama badan taso dan abinda ya fara fado mata arai shine yaddaze dinga cin zalinta middin ta yarda taje gidansu...
washe gari da safe suka shirya kowa yafitoh musu sallama hkn akayi aka bar khadija dan tataho tare da yar gata..wani irin kallo ya hydar yakeyi mata wanda ita kanta tarasa ganesa.tafiya tayi takoma dki abinta dan acewarta ya isheta...iklima kuwa tindagaranar hydar baya wani kulata.hkn bakaramin tada mata hknli yayi ba..sema dataji cewar ai khadijah tare da yar gata zasu tafe...ai itama kam setasan yadda tayi tabisu cen..danbaza ta zauna hk tana kallonsu ba..
khadijce taiske safeena a daki..ke wai meye da muwanki ne?kinga nifa wlhi banason zuwa garinku wannan yayan naki mugu ne...murmushi khadija tayi..ke abinda mashi be cika zama a gidan ba aikinsa yake tafiya..gsky nikam a a..ga iklima ko ummy ko abeeda ku tafi tare...deeja najin hk ta ja bargo tayi kwanciyarta..ita kuwa yar gayada kunkunai da sake sake ta kwanna aranta.
⚜⚜⚜baby mijinta
[9:35AM, 11/22/2016] ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR'GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
91-95
Son yaufa su deeja da safeena za suzo gashi zaka tafi.shiru yayidan shi kansayaso aceyanan zasuzo..kallon mumy yayi yadanyi yake bakomai mumy ai sati daya kawai zanyi indawo.murmushi sukayita masa addua yanufi motarsa...
misalin karfe 3:45 suka iso garin abuja inda dakyar suka rabu da maminta...kafin su iso momy tasa sndafa musu abubuwa na ciyeye da sha dayawa..da isowarsu mumy ta tarairayesu ba laifi..shower sukaje sukayi kasancewar kowacce acikinsu dakinta daban...kafin suka nufi dining dukaci abinci...balaifi sunsha hira sosai kasancewar dama sun saba da mumy..mumy wai in ya hydar ne? yana gun aiki senands 1week zedawo...yar gata kuwa taji dadin lamarin dan bataso ya takurata..
daga hira fa akakwanta sebacci banyan sun gabatar da sallah...daddare daddy ya dawo suka masa sannu da zuwa..nanma fa aka hau hira har ya hydar yakira suka gaisa yaji dadin jin muryar safeena amma sedai bata sake ta masa mgn sosai sbd itakam ba wani sanshi take ba..kafin suka cigaba da hira har lkcin kwanciya yayi..
kowacce ta nufi dakinta domin kwanciya..
hydar kuwa tinbayan sun gama waya tinanin safeena kawai yakeyi ita kawai yakeson gani...ji yake innama ace yana da hotonta..da tinaninta aransa yayi bacci...
iklima kuwa yau kam tacika tayifam dan ganitake hydar da yargata sunyi mgn ita kuwa hnklnta a tashe yake..bacci ya gagareta..hk ta tashi dasafe idonta sunyi luhu luhu umma naganinta tasan kam akwai abinda yake damunta.iklima fadamin meke damunki ne?umma bkm..kifadamin ni mahaifiyar kice fa...(kunsan iklima yar dakin mama amina ce).umma ya hydar ne taya za ayi ace yace baya sona se safeena yake so kuma ynxu gashi tana cen...kwantae da hnklinki..dole ya soki..nan da sati biyu kishirya zakije can kema kuna karki dawo batare da kin kwatoh syyrshi ba..yar gatan me ani kece yar gata ta..murmushi iklima tayi..umma tacigaba da share mata hawaue..
⚜⚜⚜baby afreen
decdicated to
🎄baby mijinta🎄
🎄⚜⚜🎄
[9:35AM, 11/22/2016] ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR' GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
96-100
Umma tacigaba da share mata hawaye..
yar gata kullum setayi waya da maminta harta wayan ma bata rage komai ba shgwaba kam anna yinta.kwance take kafan mumy tana mata tsifa..deeja ceta sauko daga daki da shirinta na fita..deeja se inna hk?acewar mumy.zandanje ingagarine am tired of staying at home so lonely..zanje inga sakinah..owk sekin dawo..hartafara tafiya takai kofa kamar daga sama ta jiyo muryar safeena...lallaima deeja tafiya zakiyi kibarni watoh ni bangaji ba ko?jiyowa tayi cike da da fara a fuskarta..haba yar gatan mami da mumy naga anna miki tsifane shiyada.toh ai angama seki jirani.mikewa tayi ta nufi dakinta da gudu..mami ta murmusa tare da fadin safeenakenan akwai son yawo..batafi minti biyar bata fitog tashirya cikin wata doguwar riga yar kanti meshegen kyau...yar gata tayi kyau ba kadan ba..dik da batayi makeup.fita sukayi suka katba key hanun driver deeja tuqa..suna fita safeena ta takura se an koya mata mota itama..aifa nan sukanufin wani babban fili da akatanada dan masu koton tuqi. aifa balaifi tatabuqa abin arziqi..sake mata kan styrng tayi akan tatuqa ta gani...anfara tafiya kamar dgsk..base mota ta figesu ba..haba kafa me naciban baka ba..ita kuwa uwargaiya se ihu take tana kara takawa mota nakara gudu..dakyar deeja tasamu ta cire kafar yar gata agun wacce take ihu tana anbaton mami da daddy...
gaba dayansusun rikice.sunkusan minti talatin agun jikinsu dikya mutu ita kuwa deeja sedaita kalle yar gata tayi dariya...daga nan restaurant suka biya sukaci abinci kafib sukaje sukayi siyyyana kaya da su abubuwan majeup da takalma da jaka..sunsha kaya..
daganan gidansu sakina suka nufa sunsha hira..suyar gata anzage annata zibakamar dama ta santa se cengab da magrib kafin suka nufi gida..
yaukam kwanan safeena agidan biyar tasaba da gidan sosai.yadda takeyiwa dadynta da mami shgwaba...hknan matakeyiwa dady da mumy...
su iklima makuwa ana cenana kule kule anna shirya zuwa abuja..itakam seta dawo da syyr hydar..kuma seya aureta..
⚜⚜⚜baby afreen
decdicated to
🎄baby mijinta🎄
🎄⚜⚜🎄
[9:35AM, 11/22/2016] ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR' GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
101-105
2days later
Zaune safeena take cikin garden tanata shan ice cream dinta tana murmushi...taqarakyau sosai..tana zaune tayi shiga riga da wando kamar inrin kayan zuwa training tayi parking gashinta ya zubo har gadon baya...zaune take cikin nishidi...
horn akayi a bakin gate megadi ya leqa motar dayagani yasa yayi saurin bude gate din..shigowa yayiya paka motar..fitowa yayi cike da fara a da murnar dawowa gida ganinsa da kayan sojoji yasa nagane hydar ne..cike da nishadi ya nufi hanyar palo..ya riqe da jakarsa...wata ya hango a garden tsaye tana wasa da flower .tsayawa tayi kamar gunki ya bude bakiyana kallonta..wow!!yafada itakuwa bama tasa yana gun ba...yalusan en mintina agun...deeja ceta fitoh tana kiransunan safeena tana fitohwa tayi karo da yayanta dake kallon safeena ita turus ta tsaya cikeda mamaki dama yaya yadawo?da alamar ynxu ya dawo...yanayin kallon da ta lura yakewq safeena yasa tanufi inda yake inda yake isaka ta hura masa azabure ya juyo gareta yana anbaton safeena..gganin kanwarsa ce yasa yaji kunya....mgnrsu dataji yasa tadubi inda suke...ganin hydar yasa ta zaro idowa cike datsoro ...ice cream dake ahanunta ne yafasi..da gudu tayo palo bata tsaya ko inna base daki tadada kangado..shikuwa kallon deeja yayi..sis meyasa meta?baanani ba cewa deeja.murmushi tamasa tahau an bataon mumy yayibda suka nufi ciki..mumy!mumy kizo ya hydar ya dawo....
[9:35AM, 11/22/2016] ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR' GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
116-120
deeja ce ta shiga dakin safeena ta tarar tafitoh daga wanka..gabadaya ran deeja abace ne ..safeena!!ynxu abinda kikawa yahydar daidai ne?kinga banason mgnr..tanufi gaban madubi tana shafa mai..kinsan allah safeena baki isa kima yayana hkba..mata nawa ne sukewa suna sanshi amma kuma dan yaceyana sanki zaki wulakantasa?kinga ni bana sanshi ne kuma karki ta kuramin...toh wlhi safeena kisan me kikeyi sbd ya hydar yana sanki..fita deeja tayi batare da tajira me safeena zata ce ba...fadawa tayi kan gado tare saukea jiyar zuciya...
mumy kuma bayan tafiyar hydar tanata tinanin yazata bullo wa lamarin tajiwayarta na ringing iklima sunan da ya bayyana a screen din wayar kenan..dauka tayi cikeda fara a suka gaisa..kafin ta sanar mata cewar zata zo nan da kwana uku ko hudu..mumy tace allah ya kaimu ..
safeena ce zaune a dakin mumy suna mgn..safeena kiyi hkr safeena hydar nasan ki kiyi hke ki amince masa..nanfa mumy tadan bata baki..tana komawa daki tanufi gun deeja ta bata hkr...hydar ne ya dawo cikin kayansa na sojoji ya fitoh daga mota safeena na leqensa ta window. se alkcin take qare masa kallo...hm ashe ya hydar kyayawa ne shima ba laifi..murmushi tayi tanufi kitchen..shima side dinsa ya nufa dan dik bashida kuzari..
yana cire takalmansa yaji an kwankwasa kofa azatonsa mumy ce...se yaga safeena mamaki yakeyi na ganinta...ya bude mata tashiga tana daukeda try din abinci.tazauna tayi serving dinsa...yayi murna farinciki kam fal azuciyar sa..sunsha hira se alkcin ya qara tabbatar da tanada surutu sosai.cikin kwana uku sun saba sosai...ynxu kam anna gove iklima zata zo..sunatahira se alkcin mumytake fadamusu hydar beso baamma dan ba yadda za ayine shiya..
mumy kam alh.umar ta kira ta sanar masa batun safeena da hydar kowa yayi murna.babba yaya da kuma auta...dadyn hydar ma sunyi wayada alh.umar akan su sa ranar biki wata daya kawai..ai kuwa kowayayi murnar lamarin ba kadan ba..iklima kam bama tasan me ake ciki ba..sbd mama amina bata fada mata ba.
washe gari misalin karfe 4 iklima ta sauka a abuja sunkarbeta hannu biyu ba laifi..a ynxu batada burin sena taga hydar..shikuwa sun fita shopping da safeena..
dakinta aka bata dama itama..shiga tayi ta watsa ruwa tayi kwalliya tasa hodar da aka bata ta sa tirare..tayi kyau ba laifi..n
⚜⚜⚜baby afreen
[9:35AM, 11/22/2016] ⚜ ⚜
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
💅🏻 YAR' GATA 💅🏻
Na
The Novel Writter✍🏻
➰Faty Afreen✍🏻
106-110
mumyna fitowa ta rungume hydar dikkansu sun cikada murna..hydar ne ya nufi side dinsa domin watsa ruwa...mumy nazaune ita da deejjasuna hira...safeena ta leqo ganin hydar bayanan yasa ta fitoh...babah!baba!!kidafama hydar abinci mara nauyi hknan wanda zeci..toh hajiya angama.hira sukaxigaba dayi..mumy wai kinsan me safeena tayi?acewar deeja..harara safeena ta watsa mata amma hkn be hanata mgn ba..mumy tayi murmushi metayi?wai daga taga yaya hydar shine ta gudu...oh hoho ynxu safeena dan allah ynxu safeena yayannaku kike tsoro?a a mumy nifa babasanshine wlhi yana takura min ne..toh kiyi hkr zedena ai..zakusaba dashinturo baki tayi deeja na mata dariya..dik wannan zancen da akayi hydar na labe yana jinsu...juyawa yayi ya tafi yanata tinazancenta
"mumy nifa banasanshone yana takura min"
yaxanyi da syyrki safeena?meyasa bazaki soni ba?kekadai nakeso safeena.ahaka bacci yadaukesa...angana masa girki mumy jinshiru yasata sika deeja tanazuwa tarar yayi bacci ta sanar da ita...
haba faridah kiyi sauri ki fitoh mana kinsanfa lkcina tafiya.fitowq farida tayi sukafita.adaidaita suka tara..kofarwani gida suka sauka shiga sukayi har palonta suka zauna..wata dattijuwa ce ta fitoh me kimanin shekara 43..fitowa tayi tasamu guri kusa dasu tazauna..faridah ce tayi dariya..hajiya hajiya..acewar faridah..murmushi tayi haba farida se yau kikaga daman zuwa?kiyi hkr hajiya komai se aslow ..shknan ..yauwa hajiya ga kawata nan sunanta iklima...inna wuni haj.acewar iklima..lfy lau sannu da zuwa...sun gaisa sosai kafin farida ta fara mgn.haj.dama kawatace anan akwai wani da takeso ne toh shikuma baya sonta shine takeso ta jawo hnklinsaa gareta....toh shknan zan baku wani turare dazanbaki da hoda kidinga shafawa...dik sadda kuke tare..kwana biyu ze fara aiki...kallan junansu sukayi tare da murmushi..haj.godiya muke nawa zamu bayar?acewar farida..kubada dubu 6 in aiki yayi kyau se ku karo dubu 3..jaka iklima ta bude tadauko kudin ta mika mata..murmushi iklima takeyi..tana zancen zuci....hmm nakusa na mallakeka hydar se yadda nayi dakai😀😀..dariya tayi afili suka mike suka fita.
⚜⚜⚜baby afreen
godiya ta musamman
*Autar hajiya*
*maman shaheed*
*rash kardam*
*rukaiyya ruks*
*rashida daga niger*
*pinky shamcy*
*munnira umar*
*zee*
and all ma fans
faty afreen
No comments:
Post a Comment