[11/21, 10:06 AM] Faty Afreenπ·: _[I hrt yuh all my fans]_
πππππππ
πππππ
*DAGA AUREN*
πΉπΉπΉ
*Biyan bashi*
ππππ
πππ
ππππ
Na
*Faty Afreen*
_(Real Afreen ce)_
πππΉππ
_Bismillahir rahmanir rahim_
*Littafin Marubuciyar*
Denishra.
Bayan wuya
Yar gatan
Yan biyu ne.
Sanadin camera
Ss3 aji shida
Nida sojana
Ashe kishiyatace
Rikicin babban gida
Akan So
Mijin yarinya
*Note*
_Banyarda kowa ya juya min labarina ba ko asamin a document ba har sena gama zansa dakaina...plxx idan wani yana da qorafi ko gyara ze iyamin mgn ta prvt_
I heart yuh All my fansβ€
πππΉππ
Nasadaukar da wannan shafin na farko gareku
*Online writers*β€
πππΉππ
afreennovelseries.blogspot.com
Vote me on watpadd
*Fatyafreen1*
πππΉππ
Dedicated to
π
*Idris Nagudu(1boy)*π·
πππΉππ
*π1-5*
"Dan Allah Alhaji Hashim kayi hakuri karka tonamin asiri ka taimaka min"
Alhaji Hashim dake tsaye kusa da Abbana mallan haruna ya daure fuska yana fadin
"Dik iya daga kafar da zanma nama abun yayi yawa haba ai talaucin ba hauka bane"
"Dan Allah kayi hakuri inna samu kudi zan biyaka insha Allah"
Wucewa nazoyi
gab dasu tare da gaishesu kasancewar dawo wata daga Islamiya kenan amsawa sukayi Alhj Hashim yabini da ido harna shige wannan dan qaramin gida da suke tsaye jikinsa..Wanda shine gidanmu
"Wannan yar kace?"
Acewar Alhj Hashim yana nuna qofar dana shige ciki..
"Eh Abbana yace 'yatace halimatu sadiya"
"Yauwa toh madallah Abu daya zakayi min na yafema bashin nan naka dan nasan bakada halin biyansu"
Gaban Abbana mallan haruna ne yafadi ya dafe qirji yana fadin
"Menene shi Alhaji"
"Halimah nakeso kabama dana *Abubakar sadiq* ya aureta kuma auren na shekara biyu kacal kuma shima inna da dalilinsa taimakona zakayi inka taimaka min nima sena taimaka maka na yafema kaga *auren bayan bashi* kenan"
Shiru Abbana yayi daga bisani ya marairaice fuska yayi qasa da murya tare da fadin
"Tohhh Alhaji"
"Ahhh no bazan saka dole ba dan haka na baka nan da jibi ko ka amince ko kaban kudi na kuma acike".
Yana fadan Haka yayi juyawarsa ya nufi motarsa
Shiru Abbana watoh mallan haruna yayi yana tunanin ta inna ze bullo harya juya ze shiga gida sekuma ya canja shawara yayi juyawarsa...
*Night*
Tsaye Nake da saurayina me suna *Rayyan*..munatuqarson juna nidashi
"Halimah idan kikayi murmushi dadi nakeji Sosai banason bacin ranki"
Acewar rayyan dake murmushi
"Nima innason farinciki ka ai"
Rufe bakina keda wuya Abba ya nufo kofar gidan har qasa rayyan ya tsugunna yagaishesa.. Amsawa yayi ya shige ...
A soron gidan ya tsaya yana zancen zuci
"Halimah tana biyayya gareni nasan innaje mata dazancenan bazata ji dadi ba kuma banda kudin dazan biya alhj Hashim..ya Allah inna roqonka ka taimakamin ka zaba mana mafi alheri
Ameen yace afili kafin ya shige cikin gida...mama ya iske tana kwashe tuwo yayi sallama ta amsa masa..
Bayan tagama ne ta miqo masa nasa abincin harta miqe yace ta zauna
" Ladidi nasan kinfi kowa sanin bashin dake tsakanina da Alhj Hashim "
"Eh mallan nasani"
Ta fada tana dago kai...
"Dazu dayazo yaga halimah ynxu yace ze yafemin bashin amma se na masa abinda yakeso"
"Ikon Allah kaiko mezakai masa"
"So yake nabama dansa Sadiq auren halimah"
"Auren halimah Kuma"
"Eh ladidi nikaina bansan ta inna zan fara ba kuma auren na shekara biyu ne"
"Cab wanne irin aurene haka.."
"Auren biyan bashi yace"
"toh babu yadda muka iya tinda yace ze yafemana se mumata bayani nasan zata fahimcemu"
Bayan wasu yan mintina nashigo da sallamata suka amsa min zama nayi kusa da shi
"Baba sannu da dawowa"
"Yauwa mamana"
Harna miqe zanyi daki mama ta dawo da ni, bayan na zauna hankali kwance mama ta min bayanin halinda ake ciki..
Daurewa kawai nayi na amsa musu da toh dan ba banson bacinransu kome sukeso zanyi na faranta musu...
*10:45*pm
Wani matashin saurayine kyakyawa shi ba fari ba kuma ba baqi ba yashigo cikin gidansu alamun a bige yake har ya kawo tsaki yar Palo mahaifinsa Alhaji Hashim yasoma fadin..
"Sadiq watoh bazaka dena shaye2n nan ba ko"
Cikin Maye sadiq yake fadin
"Naaah dad naaahh ba abindaaaaa naaaakeee sha seeee ruwa ruwa me sanyi sosai...π
Binsa da kallo Alhaji Hashim yayi harya shige daki ...
*Real Afreen ceπ*
[11/21, 10:20 AM] Faty Afreenπ·: _[I hrt yuh all my fans]_
πππππππ
πππππ
*DAGA AUREN*
πΉπΉπΉ
*Biyan bashi*
ππππ
πππ
ππππ
Na
*Faty Afreen*
_(Real Afreen ce)_
πππΉππ
afreennovelseries.blogspot.com
Vote me on watpadd
*Fatyafreen1*
πππΉππ
Dedicated to
π
*Idris Nagudu(1boy)*π·
πππΉππ
*π6-10*
Ni kuwa tinda na shige daki nake kuka
bansan taya rayyan zeji wannan batu ba..Amma dole nama iyayena biyayya kodan na ceto mahaifina..
*Morning*
Zaune dad yake mum ta shigo palon tasamu wuri tazauna kusa dashi...
"Yauwa dama innaso in miki magana"
"Owk am all ears"
"Dama akan sadiq ne zan aura masa yar mallan Hashim tinda shi bashida hankali bayajin maganata"
"Wanne mallan Hashim dinπ³"
Acewar mum dad ne ya bata ansa da
"Mallan Hashim na dorayi Wanda nake binsa bashi"
"Haba gaskiya wannan bayi bane ka kalli sadiq ma tashi meji da kansa kuma dik dukiyarnan da muke dashi ace sadiq yar talaka ze aura".
" ke ba shawararki nake nema ba wannan umarnina ne dole sadiq yabi"
Miqewa dad yayi yai ficewarsa daga palon...
_Washe gari_
"Haba mum why meyasa zaki yarda yamin haka"
Acewar sadiq dake zaune gefenta..kannen sadiq din biyu mata dale gefe ne Meenah ta soma fadin
"Gsky mum yaza'ayi a auro mana yar qauye"
"Kumama yar talakawa fa ynxu haka qazamace"
Feenah ta fada tan maida hankalinta ga TV
"Yauwa mum kinga sisters ma basaso plxx mum"
"Don't worry Son bari xanma tufkar hanci"
Dadi sadiq yaji bayason auren suma kannen nasa ma basaso...
Waya mallan haruna ya bugama Alhaji Hashim bayan sun gaisa mallan Hashim yasoma fadin
"Mallan haruna ya akayi ne?kayi shawara kenan"
"Eh Alhaji na amince".
" toh toh madallah..anjima sadiq zezo ya ganta"
Dadi sosai dad yaji yana so yaga sadiq ya shiryu..waya ya bigawa mum
"Ki fadawa sadiq ya shirya anjima yazo office inna nemansa"
Toh mum tace sadiq na fitowa daga daki ta sanar masa amsawa yayi da toh shima..
*5:20*pm
Zaune sadiq yake a office din dad kasancewar baya ciki ba'afi yan mintina ba yashigo ciki
"Yauwa sadiq sonake kaje gidan mallan Hashim kusa santa da halimah dan banason auren ya wuce 1mnth...
" haba dad nifa banasonta"
"Idan kayi auren zaka koyi sonta tinda bakajin magana dole kayi abinda nakeso dole ko ranka ya baci"
Miqewa sadiq yayi ya fice yana zuwa anguwar yayi tambaya aka nuna masa gidan....
Yaro ya aika aka kiramasa ita..ransa kuwa qara baci yayi bama kamar dayaga irin gidan da suke ciki
"So cheap and local"
Yafada a fili..dadai nan na fitoh fuskata ba yabo ba fallasa da yar sallamata amma yaqi amsawa..
"Ohhh kece halimah ko?"
"Eh" na fada inna qaqalo murmushi
"Madallah bari kiji infadamiki wani abu ki kalleni da kyau am not yuhr mate..kinaji ko bawai dan kinga nazo ki zata sonki nake ba noo nazone in fada miki ki gaggauta fadawa mahaifinan naki cewar bazaki aureni ba inma kwadayin kudi kikeyi toh kifadamin ko nawa kikeso..stupid girl like yuh ko mezanyi dake msteww!!"
Yana kaiwa nan ya yi wucewarsa motarsa yana ansa waya...
"Ya Allah inna roqonka ka kawomin agaji Allah idan aurena da wannan bawa naka alheri ne agareni Allah ka tabbatar da Alherinsa gareni inkuma ba alheri bane Allah ka gaggauta rabani dashi"
Inna kaiwa nan na fashe da kuka muryar Abbana naji yana fadin
"Amin mamana Allah ya miki Albarka"
Share hawayena nayi nagaida Abba tare da masa sannu da zuwa...
*gidan Alhaji Hashim*
"Mum wallahi naje naganta karki so kiga gidansu abin qyama ma har ita ma kanta"
Acewar sadiq
"Kylesu min kwatancen gidan gobe zanje inji ko nawa sukeso"
Acewar mum ..kwantance ya mata da gidan suna gama hirarsune dad yashigo bayan sun gaishesa ya tmby sadiq yaje kuwa eh yace masa ya qara da
"Amma dad talakawane fa"
"Ai maganinka kenan itace daidai dakai"
.
Ran mum ne ya baci tasoma fadin gsky yarana bazasu aure 'yayan talakawa ba...
"Ainima yarana ne kuma ninake da iko dasu"
Fushi mum tayi ta miqe fuuuu tayi daki kallon sadiq yayi yana fadin
"Saura kuma naji sun kawomin qararka seranka ya baci"
Toh yace kawai yayi ficewarsa daga palon
*Real Afreen ceπ*
No comments:
Post a Comment